Anthem for the Prophet ﷺ
Wakar Yabon Annabi ﷺ
Ha
Ṣalli rabbī ʿala n-nabiyyi, shafīʿinā Aḥmad
Ṣalli rabbī ʿala n-nabiyyi, shafīʿinā Aḥmad
Ya Rabbi ka yi salati ga Annabi cetonmu Ahmad
Ya Rabbi ka yi salati ga Annabi shugabanmu Muhammad
The people that in darkness dwelt,
Al'ummar da suka rayu a cikin duhu,
A glorious light have seen
Sun ga wani haske mai girman daraja
God's prophet now to them hath come,
Annabin Allah yanzu ya zo gare su,
Muhammad, Al-Amin
Muhammadu, Al-Amin
We hail thee, Allah's Prophet true,
Muna gaishe ka, ya Annabin Allah na gaskiya,
Of prophecy the seal
Kai ne cikamakon dukkan annabci
We read with reverence the Book,
Muna karanta Littafin nan da girmamawa,
Thou wast sent to reveal
Wanda aka aiko ka domin ka bayyana
For thou the burden did'st remove,
Domin kuwa kai ne ka kawar da nauyin,
Idolatry's fell rod
Mummunan sandar bautar gumaka
And in thy day the idols fell,
Kuma a zamaninka gumaka sun ruguje,
Before the Sword of God
A gaban Takobin Allah
To bless Arabia and the world,
Domin albarkaci ƙasar Larabawa da duniya,
Most surely thou wast raised
Haƙiƙa an aiko ka ne
We'll sing thy praises evermore,
Za mu rera yabonka har abada,
Our Mustafa, the praised
Mustafanmu, abin yabo
We watch with gentle, fostering care,
Muna lura da kyakkyawar kulawa,
The seed that thou hast sown
Irin da ka shuka
And trust to hear the world declare,
Kuma muna sa ran jin duniya na shelantawa,
God's prophet as its own
Annabin Allah nata ne