أَشْرَقَتْ أَنْوَارْ مُحَمَّد
Hasken Muhammadu Ya Haskaka
Ha
Ha
أَشْرَقَتْ أَنْوَارْ مُحَمَّد
عِنْدَمَا هَلَّ الْرَّبِيع
Haskokin Muhammadu sun haskaka
lokacin da watan Rabi'u ya bayyana
يَا لَهُ مَوْلُودْ مُمَجَّدْ
صَانَهُ اللهُ السَّمِيع
Wane irin abin haifuwa ne mai daukaka
Allah Mai ji ya kiyaye shi
لَيْلَةُ الإِثْنَيْنِ وَضَعَتْ
آمِنَةْ خَيْرَ الأَنَام
A daren Litinin ta haife shi
Aminatu ta samar da fiyayyen halitta
مَعْ طُلُوعِ الْفَجْرِ سَمِعَتْ
أَنَّهُ وُلِدَ الْشَّفِيعْ
Tare da ketowar alfijir aka ji
lallai an haifi Mai Ceton bayi