خَبِّرِي يَا نُسِيْمَةْ عَنْ مُغْرَم
Bada labari ya ke iska game da masoyi
Ha
خَبِّرِي يَا نُسِيْمَةْ عَنْ مُغْرَمْ
شَجِي وَلْهَانْ عَاشِقِ الْأَنْوَارْ
Ba da labari ya ke iskar sanyi game da mai tsananin so
Mai bakin ciki da dimuwa, mai kaunar haske
أَنْتِ عَنِّي اشْتَكِي لُهْ عَنْ حَالِي
طُولَ اللَّيَالِي سَهْرَانْ كَيْ أَرَى الْمُخْتَارْ
Ke a madadina ki kai masa kukan halina
Tsawon darare ina zaune ban rintsa ba domin in ga zababbe
مَنْ يَلُمْنِي فِي غَرَامِي طَالَمَا عَاشِقْ جَمَالَكْ
كُنْ شَفِيعِي يَا تِهَامِي جُدْ تَعَطَّفْ بِنَوَالَكْ
Wanda zai zarge ni a kan soyayyata matukar ina kaunar kyawunka
Ka zama mai cetona ya kai mutumin Tihama, ka yi kyauta ka tausaya min da baiwarka
يَا مُحَمَّدْ يَا مُمَجَّدْ يَا مُؤَيَّدْ بِالْشَّفَاعَةْ
هَا أَنَا عِنْدَ بَابِك أَرْتَجِي الْأَنْظَارْ
Ya Muhammadu, ya wanda ake daukaka, ya wanda aka karfafa da ceto
Ga ni nan a kofarka ina fatan samun kallo na kulawa