قَدْ بَدَا إِلَيَّ نُورُهَا عَشِياً
Her Light Appeared to Me at Dusk
Ha
قَدْ بَدَا إِلَيَّ
نُورُهَا عَشِيَّا
Tabbas ya bayyana gare ni
haskenta a lokacin maraice
ذَاتٌ فَتَنَتْ فِي حُلَى حُسْنِهَا الْبَرِيَّة
Wata zatace da ta rudar da halittu a cikin adon kyawunta
أَسْمَاءٌ جَلِيلَةْ
كَمْ شَفَتْ عَلِيَلا
Sunaye ne madaukaka
sun warkar da marasa lafiya da dama
أَمْسَى قَتِيلاً فِي الْهَوَى وَقَضَى الْمَنِيَّةْ
Ya kasance wanda soyayya ta kashe, har ya cika ajali
صَا حِ لَا تَلُمْنِي
مَدْحُ الْنَّبِي فَنِّي
Ya abokina kada ka zarge ni
yabon Annabi shi ne fasaha ta
خَمْرِيَ وَ دَنِي مِنْ طِلَا ثَغْرِ هَا الدُرِيَّة
Giya ta da tuluna daga zuman bakinta mai walkiyar lu'u-lu'u suke
صَلَى ذُو الْجَلَالِ
عَلَى الْنَّبِي الْغَا لِي
Ma'abucin girma ya yi dadin tsira
ga Annabi mai daraja
ثُمَّ الْآلِ ذَوِي الْعُلَا الْصَّحْبِ وَالْذُرِيَّة
Sannan iyalai ma'abuta daukaka, da sahabbai, da kuma zuriyya