إِنَّ فِي الْجَنَّةِ نَهْرًا مِنْ لَبَنْ
Lalle a cikin Aljanna akwai Kogin Madara.
لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه للّٰه اللّٰه
لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه جُدْ عَلَيْنَا
Akwai kogin madara a Aljanna
Ga Ali, Husaini, da Hasan
إِنَّ فِي الْجَنَّةِ نَهْرًا مِنْ لَبَنْ
لِعَلِّىٍ وَحُسَيْنٍ وَحَسَنْ
Son gidan Annabi wajibi ne a gare mu
Kuma da wannan so, ba mu jin tsoro da jarabawa
حُبُّ أَهْلِ البَيْتِ فَرْضٌ عِنْدَنَا
وَبِهَذَا الحُبِّ لَانَخْشَ المِحَنْ
Duk wanda yake sonsu
Yana shiga Aljanna ba tare da bakin ciki ba
كُلُّ مَنْ كَانَ مُحِبًّا لَهُمُ
يَدْخُلُ الْجَنَّةَ مِنْ غَيْرِ حَزَنْ