سَكَنَ الْفُؤَادَ فَعِشْ هَنِيئاً يَا جَسَدْ
Ya zauna a zuciya, to ka rayu cikin ni'ima ya kai jiki.
Ha
مَدَدْ مَدَدْ مَدَدْ مَدَدْ
مَدَدْ يَا رَسُولَ الله
Taimako taimako taimako taimako
Taimako ya Manzon Allah
سَكَنَ الْفُؤَادَ فَعِشْ هَنِيئاً يَا جَسَدْ
هَذَا النَّعِيمُ هُوَ الْمُقِيمُ إِلَى الْأَبَدْ
Ya zauna a zuciya to ka yi rayuwa mai dadi ya gangar jiki
Wannan ni'ima ita ce madawwamiyar da ke nan har abada
أَصْبَحْتُ فِي كَنَفِ الْحَبِيبِ وَمَنْ يَكُنْ
جَارَ الْحَبِيبِ فَعَيْشُهُ الْعَيْشُ الرَّغَدْ
Ka wayi gari a karkashin kariyarsu abin kauna; kuma duk wanda
Ya kasance makwabcin abin kauna, rayuwarsa rayuwa ce ta jin dadi
عِشْ فِي أَمَانِ اللَّهِ تَحْتَ لِوَائِهِ
لَا خَوْفَ فِي هَذَا الْجَنَابِ وَلَا نَكَدْ
Rayu a cikin amincin Allah a karkashin tutarsa
Babu tsoro a wannan fada kuma babu bacin rai
لَوْ أَبْصَرَ الشَّيْطَانُ طَلْعَةَ نُورِهِ
فِي وَجْهِ آدَمَ كَانَ أَوَّلَ مَنْ سَجَدْ
Da Shaidan ya ga bayyanar haskensa
A fuskar Adamu, da ya kasance farkon wanda ya yi sujada
لَكِنَّ جَمَالَ اللَّهِ جَلَّ فَلَا يُرَى
إِلَّا بِتَخْصِيصٍ مِنَ اللَّهِ الصَّمَدْ
Sai dai kyawun Allah ya daukaka ba a ganinsa
Sai ta hanyar kebancewa daga Allah Madawwami