يَا مَرْحَبًا بِالْهَاشِمِيَّةِ
Ya maraba da Hashimiyya.
Ha
يَا رَبِّ صَلِّ عَلَى النَّبِي
مُحَمَّدٍ خَيْرِ الْأَنَامِ
Ya Ubangiji ka yi dadin tsira ga Annabi
Muhammadu fiyayyen halitta
أَنْتِ الشَّرِيفَةُ وَالْكَرِيمَةُ
وَالْكَثِيرَةُ لِلصِّيَامِ
Ke ce mai daraja kuma mai karamci
sannan mai yawan yin azumi
يَا رَبِّ صَلِّ عَلَى النَّبِي
مُحَمَّدٍ خَيْرِ الْأَنَامِ
Ya Ubangiji ka yi dadin tsira ga Annabi
Muhammadu fiyayyen halitta
هَلْ فِي الْوَرَى جَدٌّ كَجَدِّكِ
أَحْمَدَ خَيْرِ الْأَنَامِ
Shin akwai a cikin talikai kaka kamar kakanki
Ahmadu fiyayyen halitta?
يَا رَبِّ صَلِّ عَلَى النَّبِي
مُحَمَّدٍ خَيْرِ الْأَنَامِ
Ya Ubangiji ka yi dadin tsira ga Annabi
Muhammadu fiyayyen halitta
هَلْ فِي الْوَرَى أُمٌّ كَأُمِّكِ
نُورُهَا يَجْلُو الظَّلَامَ
Shin akwai a cikin talikai uwa kamar uwarki
wadda haskenta yake kore duhu?
يَا رَبِّ صَلِّ عَلَى النَّبِي
مُحَمَّدٍ خَيْرِ الْأَنَامِ
Ya Ubangiji ka yi dadin tsira ga Annabi
Muhammadu fiyayyen halitta
وَأَبُوكِ حَيْدَرُ مَنْ لَهُ
بَأْسٌ لَدَى حَرْبِ اللِّئَامِ
Kuma mahaifinki shi ne Haidar wanda yake da
bajinta a lokacin yakin azzalumai
يَا رَبِّ صَلِّ عَلَى النَّبِي
مُحَمَّدٍ خَيْرِ الْأَنَامِ
Ya Ubangiji ka yi dadin tsira ga Annabi
Muhammadu fiyayyen halitta
يَا مَرْحَبًا بِالْحِبِّ زَيْنِ
الْعَابِدِينَ عَلَى الدَّوَامِ
Maraba da masoyi Zainul
Abidina a kowane lokaci
يَا رَبِّ صَلِّ عَلَى النَّبِي
مُحَمَّدٍ خَيْرِ الْأَنَامِ
Ya Ubangiji ka yi dadin tsira ga Annabi
Muhammadu fiyayyen halitta
مَنْ كَانَ يَلْقَى مَا يُرِيدُ
بِدَارِهِ فِي كُلِّ عَامٍ
Wanda yake samun dukkan abin da yake so
a gidansa a kowace shekara
يَا رَبِّ صَلِّ عَلَى النَّبِي
مُحَمَّدٍ خَيْرِ الْأَنَامِ
Ya Ubangiji ka yi dadin tsira ga Annabi
Muhammadu fiyayyen halitta
وَصَلَاتُهُ أَلْفٌ مِنَ
الرَّكَعَاتِ فِي يَوْمٍ تُقَامُ
Kuma sallarsa raka'o'i dubu ne
wadanda yake gabatarwa a kowace rana
يَا رَبِّ صَلِّ عَلَى النَّبِي
مُحَمَّدٍ خَيْرِ الْأَنَامِ
Ya Ubangiji ka yi dadin tsira ga Annabi
Muhammadu fiyayyen halitta
نَبَوِيَّةٌ وَسُكَيْنَةٌ
أُخْتَيْهِ مِنْ خَيْرِ الْأَنَامِ
Nabawiyya da Sukaina
kanne ne gare shi daga fiyayyen halitta
يَا رَبِّ صَلِّ عَلَى النَّبِي
مُحَمَّدٍ خَيْرِ الْأَنَامِ
Ya Ubangiji ka yi dadin tsira ga Annabi
Muhammadu fiyayyen halitta
وَرُقَيَّةٌ وَنَفِيسَةٌ
أَنْفَاسُهُمْ مِسْكُ الْخِتَامِ
Da Ruqayya da Nafisa
numfashinsu miski ne mai kamshin karshe
يَا رَبِّ صَلِّ عَلَى النَّبِي
مُحَمَّدٍ خَيْرِ الْأَنَامِ
Ya Ubangiji ka yi dadin tsira ga Annabi
Muhammadu fiyayyen halitta
وَكَذَاكَ عَائِشَةُ الَّتِي
مِنْ جَعْفَرٍ ذَاتُ الْمَقَامِ
Haka kuma Aisha wadda take
daga Jafar mai babban matsayi
يَا رَبِّ صَلِّ عَلَى النَّبِي
مُحَمَّدٍ خَيْرِ الْأَنَامِ
Ya Ubangiji ka yi dadin tsira ga Annabi
Muhammadu fiyayyen halitta
مُوسَى وَبَاقِرُ جَعْفَرٌ
أَهْلُ الْمَوَدَّةِ وَالسَّلَامِ
Musa da Bakir da Jafar
ma'abota soyayya da aminci
يَا رَبِّ صَلِّ عَلَى النَّبِي
مُحَمَّدٍ خَيْرِ الْأَنَامِ
Ya Ubangiji ka yi dadin tsira ga Annabi
Muhammadu fiyayyen halitta
آلَ النَّبِي نَوَدُّهُمْ
وَبِوِدِّهِمْ نَلْقَى الْمَرَامَ
Iyalan Annabi muna son su
kuma da son su muke samun burinmu
يَا رَبِّ صَلِّ عَلَى النَّبِي
مُحَمَّدٍ خَيْرِ الْأَنَامِ
Ya Ubangiji ka yi dadin tsira ga Annabi
Muhammadu fiyayyen halitta
أَنْتُمْ كِرَامٌ وَالْكِرَامُ
لَهُمْ لَدَى اللهِ احْتِرَامُ
Ku ne masu karamci, kuma masu karamci
suna da girma a wurin Allah
يَا رَبِّ صَلِّ عَلَى النَّبِي
مُحَمَّدٍ خَيْرِ الْأَنَامِ
Ya Ubangiji ka yi dadin tsira ga Annabi
Muhammadu fiyayyen halitta
مَنْ جَاءَ يَسْعَى نَحْوَكُمْ
للهِ حَقًّا لَا يُضَامُ
Duk wanda ya zo yana kokari zuwa gare ku
don Allah, to ba za a zalunce shi ba
يَا رَبِّ صَلِّ عَلَى النَّبِي
مُحَمَّدٍ خَيْرِ الْأَنَامِ
Ya Ubangiji ka yi dadin tsira ga Annabi
Muhammadu fiyayyen halitta
إِجْعَلْ رِضَاكَ عَلَيْهِمُ
يَا رَبِّ فِي دَارِ السَّلَامِ
Ka sanya yardarka a gare su
Ya Ubangiji a cikin gidan aminci
يَا رَبِّ صَلِّ عَلَى النَّبِي
مُحَمَّدٍ خَيْرِ الْأَنَامِ
Ya Ubangiji ka yi dadin tsira ga Annabi
Muhammadu fiyayyen halitta
مَا الْجَعْفَرِيُّ أَحَبَّهُمْ
يَرْجُو بِذَا حُسْنَ الْخِتَامِ
Matukar dai Al-Ja'fari yana son su
yana fatan samun kyakkyawan karshe ta haka