مَا لِلنِّيَاقِ إِذَا حَدَا جَمَّالُهَا
Me ya sami tagwaye idan matuƙinsu ya rera musu waƙa?
Ha
Ha
مَا لِلنِّيَاقِ إِذَا حَدَا جَمَّالُهَا
تَدَعُ الْعَنَاءَ وَلَا تَمَلُّ مَلَالَهَا
Me ya sami rakuma yayin da mai korarsu ya rera musu?
Suna barin wahala kuma ba sa jin gajiyar tafiya
وَتَرَىٰ لَهَا فِي السَّيْرِ جِدًّا وَاضِحًا
شَوْقًا تَمُدُّ يَمِينَهَا وَشِمَالَهَا
Kuna ganin himma bayyananna a cikin tafiyarsu
Domin shauki suna mika damansu da hagunsu
وَتَبَاشَرَتْ لَمَّا أَتَتْ بَدْرًا رَأَتْ
نُورَ النَّبِيِّ الْهَاشِمِيِّ بَدَا لَهَا
Suka yi albishir sa'adda suka zo Badr suka gani
Hasken Annabi Bahashemi ya bayyana gare su
غَنِّ لَهَا يَا سَعْدُ بِاسْمِ مُحَمَّدٍ
فَلَعَلَّهَا تُصْغِي لِمَنْ غَنَّىٰ لَهَا
Rera musu waka ya Sa'adu da sunan Muhammadu
Domin watakila su saurari wanda ya rera musu