رَبِّي خَلَقْ طَه مِنْ نُورْ
Ubangijina ya halicci Taha daga haske
Ha
رَبِّي خَلَقْ طَه مِنْ نُورْ فِيهْ اِحْتِرَامْ
نَادَاهُ أَقْبِلْ يَامُخْتَارْ أَنْتَ اْلأَمِينْ
Ubangijina ya halicci Daha daga haske mai cike da daraja
Ya kira shi, "Zo gare ni ya kai Zababbe, kai ne Amintacce"
لَمَّاارْتَقَى الْبَيْتَ الْمَعْمُورْ صَلّى إِمَامْ
وَقَدْ دَنَا مِنْ رَبِّهِ الْبَاهِي الْجَلِيلْ
Lokacin da ya hau zuwa Baitul Ma'amur ya yi salla a matsayin liman
Kuma ya kusanci Ubangijinsa Mai haske da daukaka
إِنْ رُمْتَ أَنْ تَحْظى بِالْحُورْ يَوْمَ الْزِّحَامْ
صَلِّى عَلَى بَاهِي اْلأَنْوَارْ عَيْنِ الْيَقِينْ
Idan kana burin samun kyawawan matan Aljanna a ranar taron kiyama
To ka yi salati ga mai hasken haskoki, idon yakini