يَاعُمْدَتِي ياعُدَّتِي
Ya madogara ta, ya guzuri na.
Ha
يَاعُمْدَتِي ياعُدَّتِي
يامُنْقِذِي مِنْ شِدَّتِي
Ya madogarata ya guzurina
Ya mai cetona daga tsananina
وَجَّهْتُ لَكَ وِجْهَتِي
عَجِّلْ بِغَوْثِي ياعَظِيمْ
Na fuskantar da fuskata gare Ka
Ka gaggauta kawo mini dauki ya Ma’abucin girma
وَسَخِّرِ الْأَسْبَابَا
وَذَلِّلِ الْصِّعَابَا
Ka hore mini dukkan sababbai
Ka kuma saukaka dukkan wahalhalu
وَافْتَحْ لَنَا الْأَبْوَابَا
بِالْنَّصْرِ مِنْكَ ياكَرِيمْ
Ka bude mana kofofi
Tare da nasara daga gare Ka ya Karimi
وَرُدَّ كَيْدَ الْكَائِدِ
وَكُلَّ طَاغٍ مَارِدِ
Ka tunkude kaidin mai makirci
Da kowane mai girman kai tawaye
وَحَاسِدٍ مُعَانِدِ
بِحَقِّ سِرْ (طسٓمٓ )
Da mai hassada mai taurin kai
Don alfarmar sirrin (Da-Sin-Mim)