رَضِينَا يا بَنِي الزَّهْرَا رَضِينَا
Mun yarda ya 'yan Zahra mun yarda
Ha
رَضِينَا يا بَنِي الزَّهْرَا رَضِينَا
بِحُبٍّ فيكُمُوا يُرْضي نَبِينَا
Mun yarda ya 'ya'yan Zahra mun yarda
Da soyayyar da ke faranta wa Annabinmu
رضينا بالنبيِّ لنا إمَامًا
وأنْتُم آلُهُ وبِكُمْ رَضِينَا
Mun yarda da Annabi ya zama jagoranmu
Kuma ku ne iyalinsa, da ku muka yarda
وبالسِّبْطِ الحُسَيْنِ كَذَا أخُوهُ
وَحَيْدَرُ ثُمَّ زَيْنُ العَابِدِينَا
Da jikan nan Husaini haka ma dan'uwansa
Da Haidar sannan da Zainul Abidina
رَضِينَا يا بَنِي الزَّهْرَا رَضِينَا
بِحُبٍّ فيكُمُوا يُرْضي نَبِينَا
Mun yarda ya 'ya'yan Zahra mun yarda
Da soyayyar da ke faranta wa Annabinmu
وَزَيْنَبُ مَنْ لها فَضْلٌ سَمِيٌّ
سُلاَلَةُ أَحْمَدٍ في الطَّيِّبِينَا
Da Zainabu wadda ke da daukakar falala
Zuriyar Ahmad a cikin mutane masu tsarki
لها نُورٌ يُضِيءُ كَمِثْلِ شَمْسٍ
من المُخْتَارِ نَشْهَدُهُ مُبِينَا
Tana da wani haske da ke haske kamar rana
Daga Zababbe muna ganinsa a sarari
رَضِينَا يا بَنِي الزَّهْرَا رَضِينَا
بِحُبٍّ فيكُمُوا يُرْضي نَبِينَا
Mun yarda ya 'ya'yan Zahra mun yarda
Da soyayyar da ke faranta wa Annabinmu
لها جُودٌ لها كَرَمٌ وعَطْفٌ
حَوَتْ فَضْلاً يُرَى للمُنْصِفِينَا
Tana da kyauta da karamci da tausayi
Ta tattara falalar da masu adalci ke gani
أمير المؤمنين أَبُوكِ حَقًّا
عَلِيٌّ سَادَ جَيْشَ العَارِفِينَا
Shugaban muminai shi ne mahaifinki hakika
Aliyu wanda ya jagoranci rundunar masana Allah
رَضِينَا يا بَنِي الزَّهْرَا رَضِينَا
بِحُبٍّ فيكُمُوا يُرْضي نَبِينَا
Mun yarda ya 'ya'yan Zahra mun yarda
Da soyayyar da ke faranta wa Annabinmu
وأُمُّكِ بَضْعَةُ المُخْتَارِ طَهَ
مُحَبَّبَةٌ إلى الهادي نبينا
Mahaifiyarki kuwa tsokar Zababbe ce Taha
Masoyiya ga mai shiryarwa Annabinmu
وكَانَ المُصْطَفَى يَحْنُو عَلَيْهَا
حُنُوَّ مَوَدَّةٍ عَطْفًا وَلِينَا
Zababbe ya kasance yana nuna mata kauna
Kaunar soyayya da tausayi da taushi
رَضِينَا يا بَنِي الزَّهْرَا رَضِينَا
بِحُبٍّ فيكُمُوا يُرْضي نَبِينَا
Mun yarda ya 'ya'yan Zahra mun yarda
Da soyayyar da ke faranta wa Annabinmu
وجَاءَ حَدِيثُهُ يُتْلَى جِهَارًا
لَقَدْ سَادَتْ نِسَاءَ العَالَمِينَا
Hadisinsa ya zo ana karanta shi a bayyane
Lallai ita ce shugabar daukacin matan duniya
إذا اشْتَقْنَا إلى خَيْرِ البَرَايَا
أَتَيْنَاكُمْ مُشَاةً رَاكِبِينَا
Idan muna marmarin fiyayyen halitta
Sai mu zo gare ku a kasa ko a kan ababen hawa
رَضِينَا يا بَنِي الزَّهْرَا رَضِينَا
بِحُبٍّ فيكُمُوا يُرْضي نَبِينَا
Mun yarda ya 'ya'yan Zahra mun yarda
Da soyayyar da ke faranta wa Annabinmu
فأنتم منه بالأسرار جِئْتُمْ
وَجِئْنَاكُمْ فَشَاهَدْنَا الأَمِينَا
Domin ku kun zo da asirrai daga gare shi
Mu kuma muka zo gare ku muka ga Amintacce
وشَاهَدْنَا لديكم كُلَّ خَيْرٍ
وشَاهَدْنَا أُلُوفًا زَائرِينَا
Mun ga dukkan alheri a tare da ku
Kuma mun ga dubban masu ziyara
رَضِينَا يا بَنِي الزَّهْرَا رَضِينَا
بِحُبٍّ فيكُمُوا يُرْضي نَبِينَا
Mun yarda ya 'ya'yan Zahra mun yarda
Da soyayyar da ke faranta wa Annabinmu
بإخْلاَصٍ وتوحيد ودِينٍ
أَتَوْكُمْ سَادَتِي مُتَبَرِّكِينَا
Cikin ikhlasi da kadaita Allah da addini
Sun zo gare ku shuwagabannina suna neman albarka
تُذَكِّرُهُمْ مَشَاهِدُكُمْ جِنَانًا
بِرَوْضَةِ جَدِّكُمْ لِلْوَفِدِينَا
Guraren ziyararku suna tuna musu da Aljanna
A lambun kakanku ga baki masu iso
رَضِينَا يا بَنِي الزَّهْرَا رَضِينَا
بِحُبٍّ فيكُمُوا يُرْضي نَبِينَا
Mun yarda ya 'ya'yan Zahra mun yarda
Da soyayyar da ke faranta wa Annabinmu
فَرَوْحٌ مِنْهُ والرَّيْحَانُ يأتي
لِزُوَّارٍ أَتَوْكُمْ مُخْلِصِينَا
To ni'ima da kamshi suna fitowa daga gare shi
Ga masu ziyara da suka zo gare ku da gaskiya
فأنتم مِنْهُ والذِّكْرَى لَدَيْكُمْ
برُؤيَاكُمْ تُرَى للمُؤْمِنِينَا
Domin ku daga gare shi kuke, ambatonsa na gunku
Da ganinku muminai ke ganinsa
رَضِينَا يا بَنِي الزَّهْرَا رَضِينَا
بِحُبٍّ فيكُمُوا يُرْضي نَبِينَا
Mun yarda ya 'ya'yan Zahra mun yarda
Da soyayyar da ke faranta wa Annabinmu
فَبَابُ العِلْمِ والدُكُمْ عَلِيٌّ
له سَيْفٌ أَبَادَ الكَافِرِينَا
Kofar ilimi kuwa mahaifinku ne Aliyu
Yana da takobin da ya kakkabe kafirai
فَمِنْ دَمْعٍ لأرضٍ قد رَوَيْنَا
مِنَ الأَشْوَاقِ نَحْوَ الأَكْرَمِينَا
Mun shayar da kasa da hawayenmu
Saboda marmarinmu zuwa ga mafi karamcin mutane