مَا مَدَّ لِخَيْرِ الْخَلْقِ يَدَا
Extend Your Hand
Ha
الله الله الله الله الله الله
لَا إِلَٰهَ إِلَّا ٱللَّٰهْ
Allah Allah Allah Allah Allah Allah
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
مَا مَدَّ لِخَيْرِ الْخَلْقِ يَدَا
أَحَدٌ إِلَّا وَبِهِ سَعِدَا
Babu wanda ya mika hannunsa ga mafificin halitta
Face ya samu rabo da daukaka ta dalilinsa
فَلِذَاكَ مَدَدْتُ إِلَيْهِ يَدِي
وَبِذَلِكَ كُنْتُ مِنَ الْسُّعَدَا
Saboda haka na mika hannuna zuwa gare shi
Da wannan ne na kasance daga cikin masu rabo
بَابٌ لِلَّهِ سَمَا وَعَلَا
شَرَفاً وَامْتَازَ بِكُلِّ عُلَا
Shi kofa ne zuwa ga Allah mai daukaka
Ya daukaka kuma ya fice kowa da kowace daukaka
وَالْكُلُّ بِدَعْوَتِهِ اتَّصَلَا
بِاللهِ وَحَازَ بِهِ الْمَدَدَا
Kowa ta dalilin kiran sa ya hadu da Allah
Kuma ya samu madadi da tallafi ta gare shi
إِنِّي فِي الْعُسْرِ وَفِي الْيُسْرِ
بِحِمَاهُ أَلُوذُ مَدَى الْعُمْرِ
Lallai ni a lokacin tsanani da kuma sauki
A cikin kariyarsa nake neman mafaka har karshen rai
وَأَقُولُ أَغِثْنِي يَا ذُخْرِي
وَأَنِلْنِي مِنْ كَفَّيْكَ نَدَا
Kuma ina cewa ka agaza mini ya maboyata
Ka ba ni kyauta da falala daga tafukan hannunka
وَعَلَيْنَا تَعَطَّفْ يَا أَمَلِي
بِشِفَاءِ الْقَلْبِ مِنَ الْعِلَلِ
Ka ji kanmu ka tausaya mana ya burina
Da warkar da zuciya daga dukkan cututtuka
أَيَكُونُ مُحِبُّكَ فِي وَجَلٍ
وَبِجَاهِكَ لَا أَخْشَى أَحَدَا
Shin masoyinka zai kasance cikin fargaba
Ganin darajarka ba na tsoron kowa
لَا أَرْجُو غَيْرَكَ إِنْ جَارَا
دَهْرِي وَعَدِمْتُ الْأَنْصَارَا
Ba na fatan wani in ban da kai idan zamani ya juya mini
Kuma na rasa dukkan masu taimako
بِحَيَاتِكَ أَلْقِ الأَنْظَارَا
كَرَماً يَا أَفْضَلَ مَنْ سَجَدَا
Don girman rayuwarka ka dube ni da rahama
Domin karamci ya mafificin wanda ya yi sujada
أَنْتَ الْمُخْتَارُ مِنَ القِدَمِ
يَا خَيْرَ شَفِيعٍ فِي الأُمَمِ
Kai ne zababbe tun fil azal
Ya mafificin mai ceto a tsakanin dukkan al'ummai
وَبِنُورِكَ مِنْ بَعْدِ الْعَدَمِ
وَجْهُ الْتَّكْوِينِ زَهَا وَبَدَا
Da haskenka ne bayan babu komai
Fuskar halitta ta yi annuri kuma ta bayyana
وَصَلَاةُ اللهِ بِلَا حَصْرِ
لَكَ تُهْدَى يَا سَامِي الْقَدْرِ
Salatin Allah mara adadi
Gare ka ake gabatarwa ya mai daukakar matsayi
وَالْآلِ مَعَ الْصَّحْبِ الْغُرِّ
مَا حَادِي الْعِيسِ نَشَا وَصَدَى
Da iyalanka da sahabbai masu daraja
Matukar mai korar rakumi yana rera waka tana amsawa