بُورِكْتِ يَا أُمَّ الْحَسَنَيْن
Albarka ta tabbata a gare ki, ya uwar Hasan da Husaini.
Ha
بُورِكْتِ يَا أُمَّ الْحَسَنَيْن
يَا فَاطِمَةْ الْزَّهْرَاءْ
An yi miki albarka ya uwar Hasan da Husaini
Ya Fatima al-Zahra
يَا آمِنَةْ يَا أُمَّ الزَّيْنْ
يَا حَامِلَةْ الْبُشْرَى
Ya Amina ya uwar mai kyau
Ya mai ɗauke da bishara
وَالسِّتِّ زَيْنَبْ نُورِ الْعَيْنْ
وَخَدِيجَةَ الْكُبْرَى
Da shugaba Zainabu hasken ido
Da kuma Khadija babba
صَلُّوا عَلَى عَبْدِ اللهْ
مَنْ قَدْ أَتَى بِكِتَابِ اللهْ
Ku yi salati ga bawan Allah
Wanda ya zo da littafin Allah
وَمَنْ بِهِ قَدْ أَسْرَى اللهْ
سُبْحَانَ مَنْ أَسْرَى
Wanda kuma Allah ya yi tafiyar dare da shi
Tsarki ya tabbata ga wanda ya yi tafiyar dare
صَلُّوا عَلَى صَحْبِ الْمُخْتَارْ
رَسُولِنَا الْأَعْظَمْ
Ku yi salati ga sahabban Zababbe
Manzonmu mafi girma
حَيُّوا عَليٍ خَيْرَ الْأَبْرَارْ
إِمَامَنَا الْأَكْرَمْ
Ku gaishe da Aliyu mafi alherin salihai
Shugabanmu mafi daraja
وَعَلَى الْحُسَيْنْ نُورِ الْأَنْوَارْ
يَا سَعْدَ مَنْ سَلَّمْ
Da kuma ga Husaini hasken dukkan haske
Farin ciki ya tabbata ga wanda ya yi sallama
يَا أَهْلَ بَيْتِ الْمُصْطَفَى
عَلَيْكُمْ اَلْسَّلَامْ
Ya mutanen gidan Zababbe
Aminci ya tabbata a gare ku
أَهْلَ الْأَمَانَةْ وَالْوَفَا
وَالْخَيْرِ وَالْإِكْرَامْ
Ma'abota amana da cika alkawari
Da alheri da kuma karamci