الْمُزْدَوِجَةُ الْحَسْنَاءُ فِي الْاِسْتِغَاثَةِ بِأَسْمَاءِ اللهِ الْحُسْنَى
Tagwayen Baitoci Masu Kyau Wajen Neman Agaji Da Kyawawan Sunayen Allah
Ha
الْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِي تَحَمَّدَا
كَلَّمَ مُوسَى وَاصْطَفَى مُحَمَّدَا
Godiya ta tabbata ga Allah wanda Ya yabi kansa
Ya yi magana da Musa kuma Ya zabi Muhammadu
ثُمَّ الْصَّلَاةُ وَالْسَّلَامُ تُهْتَدَى
لِخَيْرِ مُرْسَلٍ هَدَى وَسَدَّدَا
Sannan salati da aminci su kasance shiryawa
Ga fiyayyen manzo wanda ya shiryar ya kuma daidaita
وَالْآلِ وَالْصَّحْبِ وَمَنْ يَهْدِينَا
Da alaye da sahabbai da duk wanda yake shiryar da mu
بِاسْمِ الْإِلَهِ وَبِهِ بَدِينَا
وَلَوْ عَبَدْنَا غَيْرَهُ شَقِينَا
Da sunan Ubangiji kuma da Shi muka fara
Da mun bauta wa waninsa da mun tabe
يَا حَبَّذَا رَبًّا وَحَبَّ وَدِينَا
وَحَبَّذَا مُحَمَّدٌ هَادِينَا
Madalla da Ubangiji, kuma madalla da addini
Madalla da Muhammadu mai shiryar da mu
لَوْلَاهُ مَا كُنَّا وَلَا بَقِينَا
Ba don Shi ba da ba mu kasance ba kuma da ba mu wanzu ba
الْلَّهُمَّ لَوْلَا أَنْتَ مَا اهْتَدَيْنَا
وَلَا تَصَدَّقْنَا وَلَا صَلَّيْنَا
Ya Allah ba don Kai ba da ba mu shiryu ba
Ba za mu yi sadaka ba kuma ba za mu yi sallah ba
فَأَنْزِلَنْ سَكِينَةً عَلَيْنَا
وَثَبِّتِ الْأَقْدَامَ إِنْ لَا قَيْنَا
To, Ka saukar da natsuwa a kanmu
Kuma Ka tabbatar da dugaduganmu idan mun hadu da makiya
نَحْنُ الْأُ لَى جَاؤُوكَ مُسْلِمِينَا
Mu ne wadanda suka zo gare Ka muna masu mika wuya
وَالْمُشْرِكُونَ قَدْ بَغَوْا عَلَيْنَا
إِذَا أَرَادُوا فِتْنَةً أَبَيْنَا
Mushirikai sun yi zalunci a kanmu
Idan suka nufi fitina mu mun ki
وَقَدْ تَدَاعَى جَمْعُهُمْ عَلَيْنَا
طِبْقَ الْأَحَادِيثَ الَّتِي رَوَيْنَا
Kuma taron nasu ya yi kira a kanmu
Kamar yadda hadisan da muka ruwaito suka bayyana
فَارْدُدْهُمُ الْلَّهُمَّ خَاسِرِينَ
To, Ka mayar da su ya Allah suna masu hasara
اللَّهُ يَا رَحْمَنُ يَا رَحِيمُ
اللَّهُ يَا حَيُّ وَيَا قَيُّومُ
Allah Ya Mai yawan jinkai Ya Mai jinkai
Allah Ya Rayayye Ya Madawwami
اللَّهُ يَا قَوِيُّ يَا قَدِيمُ
اللَّهُ يَا عَلِيُّ يَا عَظِيمُ
Allah Ya Mai karfi Ya Madawwami
Allah Ya Ma daukaki Ya Mai girma
لَا يَنْبَغِي لِلْظُّلْمِ أَنْ يَعْلُونَا
Bai kamata ba ga zalunci ya rinjaye mu
اللَّهُ يَا لَطِيفُ يَا عَلِيمُ
اللَّهُ يَا رَؤُوفُ يَا حَكِيمُ
Allah Ya Mai tausayi Ya Masani
Allah Ya Mai jinkai Ya Mai hikima
اللَّهُ يَا تَوَّابُ يَا حَلِيمُ
اللَّهُ يَا وَهَّابُ يَا كَرِيمُ
Allah Ya Mai karbar tuba Ya Mai hakuri
Allah Ya Mai bayarwa Ya Mai kyauta
هَبْنَا الْعُلَا وَاجْعَلْ عِدَانَا الْدُّونَا
Ka ba mu daukaka kuma Ka sanya makiyanmu kaskantattu
اللَّهُ يَا مَالِكُ يَا مُنِيرُ
اللَّهُ يَا مَلِيكُ يَا قَدِيرُ
Allah Ya Mai mulki Ya Mai haskakawa
Allah Ya Sarki Ya Mai cikakken iko
اللَّهُ يَا مَوْلَى وَيَا نَصِيرُ
اللَّهُ أَنْتَ الْمَلِكُ الْكَبِيرُ
Allah Ya Majibinci Ya Mataimaki
Allah Kai ne Sarki Mai girma
لَيْسَ عِدَانَا لَكَ مُعْجِزِينَا
Makiyanmu ba su zama masu gajiyar da Kai ba
اللَّهُ يَا شَاكِرُ يَا شَكُورُ
اللَّهُ يَا عَفُوُّ يَا غَفُورُ
Allah Ya Mai gode wa kadan Ya Mai yawan godiya
Allah Ya Mai afuwa Ya Mai gafara
اللَّهُ يَا عَالِمُ يَا خَبِيرُ
اللَّهُ يَا فَتَّاحُ يَا بَصِيرُ
Allah Ya Masani Ya Mai labari
Allah Ya Mai budi Ya Mai gani
لَا تَحْرِمْنَا فَتْحَكَ الْمُبِينَا
Kada Ka hana mu budinKa bayyananne
اللَّهُ يَا ظَاهِرُ يَا جَلِيلُ
اللَّهُ يَا بَاطِنُ يَا وَكِيلُ
Allah Ya Bayyananne Ya Mai girma
Allah Ya Boyayye Ya Wakili
اللَّهُ يَا صَادِقُ يَا جَمِيلُ
اللَّهُ يَا حَافِظُ يَا كَفِيلُ
Allah Ya Mai gaskiya Ya Kyakkyawa
Allah Ya Mai kiyayewa Ya Majibinci
كُنْ حَافِظًا لَنَا وَكُنْ مُعِينَا
Ka kasance Mai kiyayewa a gare mu kuma Ka kasance Mataimaki
اللَّهُ يَا غَنِيُّ يَا حَمِيدُ
اللَّهُ يَا مُغْنِي وَيَا رَشِيدُ
Allah Ya Mawadaci Ya Abin godiya
Allah Ya Mai wadatarwa Ya Mai shiryarwa
اللَّهُ يَا مُبْدِئُ يَا مُعِيدُ
اللَّهُ يَا عَزِيزُ يَا مَجِيدُ
Allah Ya Mai farawa Ya Mai mayarwa
Allah Ya Mabuwayi Ya Mai daraja
لِعِزِّكَ الْتَّوْحِيدُ يَشْكُو الْهُوْنَا
Saboda daukakar kadaitakarKa muna kukan kaskanci
اللَّهُ يَا قَادِرُ يَا مُقْتَدِرُ
اللَّهُ يَا قَاهِرُ يَا مُؤَخِّرُ
Allah Ya Mai iko Ya Mai cikakken iko
Allah Ya Mai rinjaye Ya Mai jinkirtarwa
اللَّهُ يَا فَاطِرُ يَا مُصَوِّرُ
اللَّهُ يَا مُحْصِي وَيَا مُدَبِّرُ
Allah Ya Mai halitta Ya Mai siffantawa
Allah Ya Mai kididdigewa Ya Mai tsara lamari
دَبِّرْ لَنَا وَدَمِّرِ الْعَادِينَا
Ka tsara mana lamuranmu kuma Ka halaka makiya
اللَّهُ يَا دَائِمُ لَا يَمُوتُ
اللَّهُ يَا قَائِمُ لَا يَفُوتُ
Allah Ya Madawwami wanda ba Ya mutuwa
Allah Ya Tsayayye wanda ba Ya kubucewa
اللَّهُ يَا مُحْيِي وَيَا مُمِيتُ
اللَّهُ يَا مُغِيثُ يَا مُقِيتُ
Allah Ya Mai rayawa Ya Mai kashewa
Allah Ya Mai kawo dauki Ya Mai ciyarwa
كُنْ غَوْثَنَا وَحِصْنَنَا الْحَصِينَا
Ka kasance daukinmu da katangarmu mai kariya
اللَّهُ يَا بَاسِطُ أَنْتَ الْوَاسِعُ
اللَّهُ يَا قَابِضُ أَنْتَ الْمَانِعُ
Allah Ya Mai shimfidawa Kai ne Mai fadi
Allah Ya Mai damkewa Kai ne Mai hanawa
اللَّهُ يَا خَالِقُ أَنْتَ الْجَامِعُ
اللَّهُ يَا خَافِضُ أَنْتَ الْرَّافِعُ
Allah Ya Mai halitta Kai ne Mai tarawa
Allah Ya Mai kaskantarwa Kai ne Mai daukakawa
اِرْفَعْ مَعَالِينَا لِعِلِّيِّينَا
Ka daukaka darajojinmu zuwa kololuwa
اللَّهُ ذُو الْمَعَارِجِ الْرَّفِيعُ
اللَّهُ يَا وَافِي وَيَا سَرِيعُ
Allah Ma'abucin darajoji Madaukaki
Allah Ya Mai cika alkawari Ya Mai gaggawa
اللَّهُ يَا كَافِي وَيَا سَمِيعُ
يَا نُورُ يَا هَادِي وَيَا بَدِيعُ
Allah Ya Mai isarwa Ya Mai ji
Ya Haske Ya Mai shiryarwa Ya Ma'abucin kaga halitta
أَدَّبْتَنَا بِمَا جَرَى يَكْفِينَا
Ka horar da mu da abin da ya faru ya ishe mu darasi
اللَّهُ ذُو الْجَلَالِ وَالْإِكْرَامِ
اللَّهُ ذُو الْطَّوْلِ عَلَى الْدَّوَامِ
Allah Ma'abucin girma da karramawa
Allah Ma'abucin falala a kan dindindin
اللَّهُ يَا ذَا الْفَضْلِ وَالْإِنْعَامِ
وَالْسَّيِّدُ الْمِطْلَقُ لِلْأَنَامِ
Allah Ya Ma'abucin falala da ni'imtarwa
Kuma Shugaba cikakke ga dukkan talikai
ارْحَمْ عَبَيْدًا لَكَ عَابِدِينَا
Ka ji kan bayinKa kaskantattu masu bauta maka
اللَّهُ يَا أَوَّلُ أَنْتَ الْوَاحِدُ
اللَّهُ يَا آخِرُ أَنْتَ الْرَّاشِدُ
Allah Ya na Farko Kai ne Makaidaita
Allah Ya na Karshe Kai ne Mai shiryarwa
يَا وِتْرُ يَا مُتَكَبِّرُ يَا وَاجِدُ
يَا بَرُّ يَا مُتَفَضِّلُ يَا مَاجِدُ
Ya Makaidaita Ya Mai girman kai Ya Mai samu
Ya Mai yawan alheri Ya Mai falala Ya Mai daukaka
بِفَضْلِكَ اقْبَلْنَا عَلَى مَا فِينَا
Da falalarKa Ka karbe mu tare da abin da yake cikinmu
اللَّهُ يَا مُبِينُ يَا وَدُودُ
اللَّهُ يَا مُحِيطُ يَا شَهِيدُ
Allah Ya Mai bayyanawa Ya Mai kauna
Allah Ya Mai kewaye da komai Ya Mai shaida
اللَّهُ يَا مَتِينُ يَا شَدِيدُ
يَا مَنْ هُوَ الْفَعَّالُ مَا يُرِيدُ
Allah Ya Mai kwari Ya Mai tsanani
Ya wanda Shi ne Mai aikata abin da Ya so
إِنَّا ضِعَافٌ لَكَ قَدْ لَجِينَا
Lalle mu raunana ne gare Ka muka dogara
اللَّهُ يَا مُعِزُّ يَا مُقَدِّمُ
اللَّهُ يَا مُذِلُّ يَا مُنْتَقِمُ
Allah Ya Mai daukakawa Ya Mai gabatarwa
Allah Ya Mai kaskantarwa Ya Mai daukar fansa
الْبَادِئُ الْبَاقِي فَلَا يَنْعَدِمُ
الْمُحْسِنُ الْوَالِي الْحَفِيظُ الْأَكْرَمُ
Mai farawa Madawwami wanda ba Ya karewa
Mai kyautatawa Majibinci Mai kiyayewa Mafi karramawa
ليسَ لَنَا سِوَاكَ مَنْ يَحْمِينَا
Ba mu da kowa sai Kai wanda zai kare mu
اللَّهُ يَا وَارِثُ أَنْتَ الْأَبَدُ
اللَّهُ يَا بَاعِثُ أَنْتَ الْأَحَدُ
Allah Ya Mai gadon komai Kai ne madawwami
Allah Ya Mai tayarwa Kai ne Makaidaita
يَا مَالِكَ الْمُلْكِ الْإِلَهُ الْصَّمَدُ
لَا كُفُوءٌ لَا وَالِدٌ لَا وَلَدُ
Ya Ma'abucin mulki Ubangiji Abin nufi
Babu wani tsara gare Shi ba a haife Shi ba kuma bai haifa ba
كُفَّ الْعِدَا عَنَّا فَقَدْ أُوذِينَا
Ka hana makiya gare mu hakika an cuce mu
اللَّهُ يَا غَالِبُ يَا قَهَّارُ
اللَّهُ يَا نَافِعُ أَنْتَ الْضَّارُّ
Allah Ya Mai rinjaye Ya Mai tursasawa
Allah Ya Mai amfani Kai ne Mai cutarwa
اللَّهُ يَا بَارِئُ يَا غَفَّارُ
يَا رَبُّ يَا ذَا الْقُوَّةِ الْجَبَّارُ
Allah Ya Mai halitta Ya Mai yawan gafara
Ya Ubangiji Ya Ma'abucin karfi Mai tursasawa
قَوِّمْ لَنَا الْدُّنْيَا وَقَوِّ الْدِّينَا
Ka daidaita mana duniya kuma Ka karfafa mana addini
اللَّهُ رَبُّ الْعِزَّةِ الْسَّلَامُ
الْمُؤْمِنُ الْمُهَيْمِنُ الْعَلَّامُ
Allah Ubangijin daukaka Aminci
Mai amintarwa Majibinci Masani
ذُو الْرَّحْمَةِ الْأَعْلَى الْأَعَزُّ التَّامُّ
مَنْ دِينُهُ الْحَقُّ هُوَ الْإِسْلَامُ
Ma'abucin jinkai Madaukaki Mafi buwaya Cikakke
Wanda addininSa na gaskiya shi ne Musulunci
قَيِّضْ لَهُ الْلَّهُمَّ نَاصِرِينَا
Ka sanya masa ya Allah mataimaka
اللَّهُ أَنْتَ الْمُتَعَالِي الْحَكَمُ
الْفَرْدُ ذُو الْعَرْشِ الْوَلِيُّ الْأَحْكَمُ
Allah Kai ne Madaukaki Mai hukunci
Makaidaita Ma'abucin Al'arshi Majibinci Mafi hukunci
الْغَافِرُ الْمُعْطِي الْجَوَادُ الْمُنْعِمُ
الْعَادِلُ الْعَدْلُ الْصَّبُورُ الْأَرْحَمُ
Mai gafara Mai bayarwa Mai kyauta Mai ni'imtarwa
Mai adalci Adalci Mai hakuri Mafi jinkai
مَكِّنْ لَنَا فِي أَرْضِنَا تَمْكِينَا
Ka tabbatar mana da iko a bayan kasarmu tabbatarwa
اللَّهُ يَا قُدُّوسُ يَا بُرْهَانُ
يَا بَرُّ يَا حَنَّانُ يَا مَنَّانُ
Allah Ya Mai tsarki Ya Hujja
Ya Mai yawan alheri Ya Mai tausayi Ya Mai yawan kyauta
يَا حَقُّ يَا مُقْسِطُ يَا دَيَّانُ
تَبَارَكَتْ أَسْمَاؤُكَ الْحِسَانُ
Ya Gaskiya Ya Mai adalci Ya Mai sakayya
SunayenKa kyawawa sun albarkata
بِهَا قَرَعْنَا بَابَكَ الْمَصُونَا
Da su ne muka kwankwasa kofarKa mai kariya
اللَّهُ يَا خَلَّاقُ يَا مُنِيبُ
اللَّهُ يَا رَزَّاقُ يَا حَسِيبُ
Allah Ya Mai yawan halitta Ya Mai karkata ga bawa
Allah Ya Mai azurtawa Ya Mai hisabi
اللَّهُ يَا قَرِيبُ يَا رَقِيبُ
الْمُسْتَعَانُ الْسَّامِعُ الْمُجِيبُ
Allah Ya Makusanci Ya Mai sanya ido
Wanda ake neman taimakonSa Mai ji Mai amsawa
إِنَّا دَعَوْنَاكَ اسْتَجِبْ آمِينَا
Hakika mun kira Ka to Ka amsa mana Amin