قِفْ وَاسْتَمِعْنِي يَا نَدِيمْ
Tsaya ka saurare ni ya nadimi.
Ha
قِفْ وَاسْتَمِعْنِي يَا نَدِيمْ
قَوْلًا بِمَعْنَاهُ أَهِيمْ
Tsaya ka saurare ni ya abokin hira
Magana mai ma'anar da take sanya ni shauki
حَمَلَتْ بِأَحْمَدَ أُمُّهُ
وَالْسَّعْدُ كَانَ لَهَا خَدِيمْ
Mahaifiyarsa ta dauki cikin Ahmad
Farin ciki kuma ya kasance mata mai hidima
حَمَلَتْ بِأَزْكَى الْأَنْبِيَاءْ
نَسَبًا وَهَنَّاهَا الْكَرِيمْ
Ta dauki cikin mafi tsarkin Annabawa
Ta fuskar dangi, Maigirma kuma ya taya ta murna
نَالَتْ بِهِ كُلَّ الْمُنَى
وَالْمَجْدِ وَالْعِزِّ الْمُقِيمْ
Ta samu dukkan burace-burace ta dalilinsa
Da daukaka da kuma buwaya madauwamiya
يَا فَوْزَهَا بِالْمُصْطَفَى
حَازَتْ بِهِ الْشَّرَفَ الْعَظِيمْ
Ina rabonta da samun zababben Annabi
Ta samu daraja mai girma ta dalilinsa
بُشْرَاكِ آمِنَةَ الْرِّضَى
بِمُحَمَّدٍ عَيْنِ الْنَّعِيمْ
Albishir gare ki Aminatu abun yarda
Da Muhammadu wanda shi ne idon ni'ima