لَئِنْ عَزَّنِي لُقْيَا النَّبِيِّ وَوِصَالُه
I May Not Be Able to Meet the Prophet
Ha
Ha
اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
اللّٰهَ اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
Allah, Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
لَئِنْ عَزَّنِي لُقْيَا النَّبِيِّ وَوِصَالُه
فَقَدْ دَامَ لِي تِذْكَارُهُ وَخَيَالُه
Idan har ganawa da Manzo da saduwa da shi sun gagara gare ni
To tabbas ambatonsa da siffarsa sun dawwama a gare ni
اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
اللّٰهَ اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
Allah, Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
وَإِنْ عَزَّنِي مَدْحٌ لَهُ وَثَنَاؤُه
فَقَدْ تَيَّمَانِي نُورُهُ وَجَمَالُه
Kuma idan har yabon sa da jinjina gare shi sun gagara a gare ni
To haƙiƙa haskensa da kyawunsa sun ruda zuciyata
اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
اللّٰهَ اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
Allah, Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
شَغِفْتُ بِطَهَ الْهَاشِمِيِّ وَإِنَّنِي
سَبَانِي جَمَالُ الْمُصْطَفَى وَجَلَالُه
Na zurfafa cikin soyayyar Taha ɗan gidan Hashim, kuma lallai
kyawun Zaɓaɓbe da kwarjininsa sun tafi da hankali na
اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
اللّٰهَ اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
Allah, Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
وَقَدْ رَفَعَ الْمَوْلَى الْعَلِيُّ جَلَّ ذِكْرُه
وَقَدْ زَيَّنَ الْإِنْسَانَ خَلْقًا مِثَالُه
Ubangiji Maɗaukaki, wanda ambaton sa ya daukaka, ya ɗaga darajarsa
Kuma ya ƙawata ɗan Adam da halitta mai kama da kamalarsa
اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
اللّٰهَ اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
Allah, Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
وَقَدْ سَطَرَ الرَّحْمَنُ فِي الْعَرْشِ ذِكْرَه
أَبُو بَشَرٍ مَنْ ذَا أَتَاهُ نَوَالُه
Kuma Mai Rahama ya rubuta ambatonsa a kan Al'arshi
uban mutane ya sami tagomashinsa ne ta hanyar hakan
اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
اللّٰهَ اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
Allah, Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
بِكُلِّ أَذَانٍ ذِكْرُهُ وَثَنَاؤُه
وَفِي الذِّكْرِ مَدْحُ الْمُصْطَفَى وَكَمَالُه
A cikin kowane kiran salla akwai ambatonsa da yabo a gare shi
Kuma a cikin Alkur'ani akwai yabon Zaɓaɓbe da kamalarsa
اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
اللّٰهَ اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
Allah, Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
وَمِنْ قَبْلُ فِي التَّوْرَاةِ ذِكْرُ مُحَمَّدٍ
وَإِنْجِيلُ عِيسَى فِيهِ بَانَ خِصَالُه
Tun can farko, a cikin Attaura an ambaci Muhammadu
Kuma a cikin Linjilar Isah halayensa masu daraja sun bayyana
اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
اللّٰهَ اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
Allah, Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
تَمَنَّى كَلِيمُ اللهِ لَوْ كَانَ وَاحِدًا
مِنْ أُمَّةِ خَيْرِ الْخَلْقِ ذَاكَ مَقَالُه
Kalimullah ya yi burin da ace yana ɗaya daga cikin
al'ummar fiyayyen halitta, wannan shi ne furucinsa
اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
اللّٰهَ اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
Allah, Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
وَإِنْ جَاءَ رُوحُ اللهِ عِيسَى فَإِنَّهُ
مِنْ أُمَّتِهِ تَحْكِي الْفِعَالَ فِعَالُه
Kuma idan Ruhu-Allah Isah ya zo, to lallai shi
daga cikin al'ummarsa ne, ayyukansa za su yi daidai da nasa
اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
اللّٰهَ اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
Allah, Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
يُصَلِّي بِهِ الْمَهْدِيُّ يَا فَوْزَ أُمَّةٍ
يَؤُمُّهُمُ طَهَ وَعِيسَى وَآلُه
Mahadi zai yi salla da shi, wace irin nasara ce ga wannan al'umma
Shugabanninsu sune Taha, Isah, da mutanensa masu daraja
اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
اللّٰهَ اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
Allah, Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
أُرَجِّي لِقَا الْمَهْدِيِّ عَوْنًا وَمُرْشِدًا
لَهُ كُلُّ وَقْتٍ مِنْ رِضَايَ مَجَالُه
Ina fatan haɗuwa da Mahadi domin taimako da shiriya
A kowane lokaci ayyukansa abun yarda ne a gare ni
اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
اللّٰهَ اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
Allah, Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
فَتُمْسِي النَّصَارَى كَالْجَلِيدِ تَشَعْشَعَتْ
عَلَيْهِ ذُكَاءٌ كُلُّهُمْ ضَاقَ حَالُه
Sai Nasara su kasance kamar ƙanƙara wadda rana
ta haskaka a kanta, yanayinsu baki ɗaya ya shiga ƙunci
اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
اللّٰهَ اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
Allah, Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
فَيَا رَبِّ عَجِّلْ بِالنَّبِيِّ مُحَمَّدٍ
زَوَالَ عَذَابٍ آنَ مِنْكَ زَوَالُه
Ya Ubangiji, ka gaggauta sauƙi saboda matsayin Annabi Muhammadu
ka gusar da azaba wadda lokacin gushewarta ya yi daga gare Ka
اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
اللّٰهَ اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
Allah, Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
عَلَيْهِ صَلَاةُ اللهِ ثُمَّ سَلَامُهُ
يَكُونُ عَدُوِّي شِدَّ مِنْكَ وَبَالُه
Tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi
Ka sanya uƙubar maƙiyana ta tsananta daga gare Ka
اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
اللّٰهَ اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
Allah, Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
عَلَيْهِ صَلَاةُ اللهِ ثُمَّ سَلَامُهُ
يَكُونُ فِعَالُ الْعَبْدِ فِيكَ وَقَالُه
Tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi
Ka sanya ayyukan bawan nan da maganarsa su kasance saboda Kai kaɗai
اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
اللّٰهَ اللّٰهَ اللّٰهُ إِلَّا اللّٰهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا اللّٰه
Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
Allah, Allah, Allah, ba kowa sai Allah; babu abin bautawa da gaskiya sai Allah
عَلَيْهِ مَعَ الْآلِ الْكِرَامِ وَصَحْبِهِ
صَلَاةً بِهَا لُقْيَا النَّبِيِّ وَوِصَالُه
Tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, tare da iyalansa da sahabbansa
salatin da zai kai mu ga ganawa da Annabi da saduwa da shi